HOTUNA: Shugaba Buhari ya fara ziyarar aiki ta kwanaki 2 a jihar Nasarawa

E54BFBAC D3F6 4037 B34D 6DEF310F76F3
E54BFBAC D3F6 4037 B34D 6DEF310F76F3

A safiyar yau alhamis Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka Lafia, babban birnin jihar Nasarawa, domin ziyarar aiki ta kwanaki 2.

A yayin ziyarar ana sa ran shugaba Buhari zai kaddamar da wasu ayyuka da gwaman jihar Abdullahi Sule ya samar.


AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here