Doguwa Ya Fito Takarar Shugaban Majalisa A Hukumance

Alhassan Ado Doguwa.jpeg
Alhassan Ado Doguwa.jpeg

Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana aniyarsa a hukumance ta neman kujerar Shugaban Majalisar karo na 10.

Doguwa ya sanar da haka ne a ranar Laraba, yana mai cewa lokaci ya yi da za a maida masa biki bisa shugabancinsa da gudummawar da ya bayar a zauren majalisar.

(Aminya)

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here