Gwamna El-Rufai ya karayata labarin chanja sunan Kaduna zuwa jihar Zazzau

El Rufai sabo
El Rufai sabo

Gwamnatin jihar Kaduna  ta karyata labarin da yake yawo a kafafan sada zuminta, na chanja sunan Kaduna zuwa jihar Zazzau.

Ya yin da yake kariyan haske a shafinsa na twitter a ranar Litinin, maitaimakwa gwamnan kan harkokin yada labarai, Muyiwa Adekeye, ya bayyana labarin a matsayin kazan kurege.

“Hankali na ya kai kan labarin karya da ake yadawa cewa shugaban kasa Buhari ya sa hannu a kan kodiri da sanata Sulaiman Abdu Kwari ya kai majalisa, don chanja sunan Kaduna zuwa jahar Zazzau, wannan labari ba gaskiya ne ba” Injishi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here