YANZU-YANZU: Najeriya ta lallasa Cote d’Ivoire da ci 2-0 a gasar WAFCON

BEADE7DE A03F 453F 835B 3E98C2192335
BEADE7DE A03F 453F 835B 3E98C2192335

Kungiyar kwallon kafa ta mata Nigeria Super Falcons ta lallasa babbar kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasar Cote d’Ivoire da ci 2-0 a wasan farko na gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekarar 2022 a ranar Juma’a a filin wasa na Moshood Abiola da ke Abuja.

Muna tafe da cikakken labarin nan gaba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here