Kungiyar kwallon kafa ta mata Nigeria Super Falcons ta lallasa babbar kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasar Cote d’Ivoire da ci 2-0 a wasan farko na gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekarar 2022 a ranar Juma’a a filin wasa na Moshood Abiola da ke Abuja.
Muna tafe da cikakken labarin nan gaba.












































