Tinubu Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar ICPC 

IMG 20231017 WA0217 750x430
IMG 20231017 WA0217 750x430

Shugaba Bola Tinubu ya nada sabon shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci ta ICPC.

Tinubu ya nada Dakta Musa Adamu Aliyu a matsayin sabon shugaban Hukumar ta ICPC yayin da ya kuma nada Mista Clifford Okwudiri a matsayin sakataren hukumar.

Hadimin shugaban a bangaren yada labarai Ajuri Ngelale ne ya bayyana haka a yau Talata 17 ga watan Oktoba a cikin wata sanarwa da ya fitar.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here