Gogaggen dan jarida Peter Enahoro ya mutu a Birtaniya

Peter Enahoro
Peter Enahoro

Gogaggen ɗan jarida kuma ɗaya daga cikin ƴan Najeriyan da ake ji da su a fannin aikin jarida, Peter Enaharo, ya koma ga mahaliccin sa. Jaridar Punch ta kawo rahoto cewa Enahoro, wanda aka fi sani da Peter Pan, ya mutu ne a birnin Landan na ƙasar Burtaniya a ranar Litinin yana da shekara 88 a duniya.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here