“`GABAS TA TSAKIYA: BUKATAR WA’DANDA RIKICIN SUDAN YA SHAFE SU.

Fassara: Aisha M Saleh

Pakistan da abokan tarayyar ƙungiyoyin haɗin gwiwa na mayar da hankalin ba da horo ga yaran dake fuskantar kalubale da halin kunchi a kokarin inganta rayuwar yaran da ke fuskantar mawuyacin hali da cin zarafi a gida da makaranta.

A sakamakon haka, Ayesha,Matashiya ‘yar Pakistan mai karanchin shekaru a ƙarshe, ta sami damar nuna hazaqar ta dan tunawa da lokacin yarintar ta.

Lokacin da aka tambayi Ayshaa gameda mai daukar nauyin ta a gida, Ayesha ta murmusa. “Ta ce” “Tun ina ƙuruciya, nakan fita na debo itace daga daji, na shirya abinci, da ciyar da shanu na share ko ina a gida tsap tsap da kuma yin wasu ayyuka,” ciki har da kulawa da ’yan’uwanta.

Matashiyar mai kananun shekaru, sau da yawa ayyukanta na yau da kullun sun kasance masu wahala tareda sanya gajiya kuma ba ta da mai kulawa da ita kan ingancin lafiyarta ko makomar ta. Kafin ta yi barci a kowacce rana tana fara kammala dukkan ayyukanta, wanda ya sa take rasa lokacin hutawa na rayuwarta.

Yawancin ‘yan mata kawayen ta na fita da abokai, su shakata tare da takwarorinsu ko su yi wasa da kuma shiga wasu ayyukan makaranta, amma ita Ayesha sai ta kammala ayyukan da aka ba ta kafin da kuma bayan makaranta.

A makaranta ba ta fiye ganin ta a sabgar ayyuka da wasannin makaranta ba, hakan ya janyo mata bakin jini, ya kaiga jallin malamai na bata kashi da razanarwa. Ta ce, “Na kasa kammala ayyukana na makaranta kuma jiki na ba karfi ya yi rauni, karatuna ya shiga tasku kuma a sakamakon haka ake ta yi min duka.”

Halin da iyaye da malamanta suke yiwa a’iisha sun kasance masu tsauri da rashin tausayi. Kwata kwata sun kasa fahimtar bukatunta tun tana yarinya, wannan rashin fahimta ya haifar ma ta shan zagi da fuskantar tsanani.

Bayan shigewar lokaci, Aaysha ta kasa kāre kanta kwata kwata saboda rudani, A’isha ta rasa samaun ingantaccen tunani duk da kasancewar ta mai ƙwazo.

A yayin taron mata, masu ruwa da tsaki sun bayyana wa duniya labarin wahalar Aysher kesha inda aka yanke shawarar tunkarar iyaye da malaman makarantar da Aashaa ke yi. A yanzu Ayesha ta dawo da karsashin ta, ta bude wuta tana kwazo sosai a makaranta inda ba kawai ta samu maki mai kyau a jarrabawar karshe ba, face ta sami gagarumim matsayi mafi girma fiye da yawancin ƴan uwanta mata. Ta ce, “Ina farin ciki sosai cewa ina samun maki mai kyau a jarabawata sannan ina jin farin ciki araina, ba kamar da ba, yadda malamaina ke tauye min hakkina (A’isha).“`

Kajol Kreol, Maharashtra ta rubuta daga Indiya.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here