Wata majiya daga cikin jami’an hukumar yan sanda ta tabbatarwa Channels tv ta wayar salula, ranar Talata cewa, tsohon kwamishinan na tsare a hannunsu.
Wannan ci gaban na zuwa ne awanni kaɗan bayan Hudu Ari, a wata hira da BBC Hausa, ya ce ya shirya miƙa kansa ga ‘yan sanda, mako biyu kenan bayan ya yi layar zana.
Karin bayani na nan tafe…











































