Dakataccen Kwamishinan Zaben Adamawa, Hudu Ari, Ya Shiga Hannun Yan Sanda 

Adamawa REC Barr. Hudu Yunusa Ari 600x430 1
Adamawa REC Barr. Hudu Yunusa Ari 600x430 1

Wata majiya daga cikin jami’an hukumar yan sanda ta tabbatarwa Channels tv ta wayar salula, ranar Talata cewa, tsohon kwamishinan na tsare a hannunsu.

Wannan ci gaban na zuwa ne awanni kaɗan bayan Hudu Ari, a wata hira da BBC Hausa, ya ce ya shirya miƙa kansa ga ‘yan sanda, mako biyu kenan bayan ya yi layar zana.

Karin bayani na nan tafe…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here