Yan sanda sun kama  mutane 72 da ake zargin su da kwacen waya a jihar Katsina

Nigerian police patrol1
Nigerian police patrol1

Rundunar yan sandan jihar Katsina ta sanar da kama mutune 72 da ake zargin su da kwacen waya a jihar, wadan akewa lakabi da Kauraye.

Kakakin rundunar, CSP Gambo Isah, ne ya bayyana hakan a cikin wata snarwa da ya fitar ranar Lahadi a Katsina.

Ya ce sun kama wadan da ake zargin ne a sassa daban daban a jihar.

“Muna yabawa mutanen jihar Katsina bisa taimako da suke bamu, sanan kuma kara godewa hukumumin tsaro suma bisa gudun mawar da muke samu daga gare su.”
“Domin sanar da mu duk wani abu da baku yarda dashi ba ku kira mu ta wadanan lambobin 08156977777, 09053872247.” Injishi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here