Home Tags Garkuwa

Tag: garkuwa

“Ka kunyatar da Najeriya”, Rarara da Davido sun yi musayar kalamai

0
Shahararren mawakin Hausa Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya soki tauraruwar Afrobeats, Davido kan yadda ya daga batun daliban da...

Sojoji sun ceto ragowar mutum 4 da Masu Garkuwa suka tsare...

0
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya sun ceto mutum hudu da aka yi garkuwa da a ci gaba da ayyukan da suke yi na fatattakar wani...

Rahoto Na Musamman: Mutuwar Abubakar Rabe da matsalar tsaro da ta...

0
Mutuwar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a hannun masu garkuwa ya kamata ya damu kowane dan Najeriya. Sama da asarar babban jami’in soja...

Gwamnatin Katsina ta tabbatar da mutuwar Manjo Janar Rabe a hannun...

0
Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da mutuwar Manjo Janar Rabe Abubakar (Mai ritaya), wanda ya rasu yana hannun ‘yan bindiga bayan watanni na kokarin...

HOTUNA: Al’ummar Hausawa sun gudanar da zanga-zanga a Ibadan kan zargin...

0
Mambobin al’ummar Hausawa a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, sun fita kan tituna a ranar Laraba don gudanar da zanga-zangar lumana kan abin da...

‘Yan bindiga sun sace mataimakin shugaban karamar hukuma

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki Ora-Igbomina a Karamar Hukumar Ifedayo ta Jihar Osun, inda suka...

Yanzu-Yanzu: An yi garkuwa da dattawan 50 da suka je sulhu...

0
An yi garkuwa da kusan dattawa 50 daga kauyen Magamin Diddi a Mazabar Magami/Faru ta Karamar Hukumar Maradun yayin da suke kan aikin sulhu.An...

Yanzu-Yanzu: ‘Yan sanda sun ceto ‘yar uwar tsohon minista Adelabu da...

0
‘Yan Sandan Najeriya sun ceto Mrs Olaide Busayo Adegoke John-Paul da tagwayenta maza masu shekara 12, Peter da Paul, a raye yayin wani aikin...

Garkuwa: Janar Rabe mai ritaya da matarsa sun roki a ceto...

0
Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) da aka yi garkuwa da shi tare da matarsa, Hajiya Amina Abubakar, sun roki gwamnati da shugabannin al’umma su...

Garkuwa: Musulmai a Oyo sun yi watsi da bukatar ’yan ta’adda...

0
Al’ummar Musulmi a Jihar Oyo sun soki bukatan da ta shafi shari’ar Musulunci da ’yan ta’addan da ke tsare da malamai da daliban makarantu...

Yan sanda sun musanta rahoton sakin dalibai da malaman da aka...

0
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa dalibai da malaman da aka yi...

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yar uwar tsohon minista Adelabu...

0
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yar uwar tsohon Ministan Lantarki kuma dan takarar gwamnan APC na 2027 a Jihar Oyo, Bayo Adelabu, tare...

Garkuwa: Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 masu tsaron daji...

0
Shugaba Bola Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 na masu tsaron daji a Jihar Oyo a matsayin wani bangare na matakan karfafa tsaro...

Garkuwa: NUT ta umurci malamai a Oyo su fara yajin aikin...

0
Kungiyar Malaman Kasa (NUT) ta umurci dukkan malamai a makarantun firamare da sakandare na gwamnati a Jihar Oyo su fara yajin aikin sai baba...

Dalibin UNIJOS da aka yi garkuwa da shi ya shaki iskar...

0
Iyalan dalibin Jami’ar Jos, John Arum Azi da aka yi garkuwa da shi, sun tabbatar da cewa an sake shi. Sakin dalibin ya biyo...
- Advertisement -