Rundunar sojojin saman Najeriya ta kashe kwamandan ‘yan boko haram, Duniya

NAF airstrikes
NAF airstrikes

Rundunar sojojin saman Najeriya ta kashe kwamandan yan boko haram ranar Asabar, a wani hari da ta kai kan mayakan boko haram din a jihar Niger.

Aminu Duniya, na daya daga cikin wa dan da aka kashe ya yin kai harin da jirgin yakin sojojin saman ya kai.

An sami damar kashe yan ta’addan ne bayan samun bayan sirri da sojojin saman sukayi, cewa Duniya ya hada taro da zai yi a Kurebe dake karamar hukumar Shiroro.

Jaridar PRNigeria ta tattaro cewa Kurebe matattara ce ta ‘yan ta’adda tun bayan kore mazauna garin da sukayi a shekarar 2021.

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here