Najeriya Ta Zama Ta Daya A Jerin Kasashen Da Suka Fi Kowacce Kasa Rashin Matsuguni A Afrika

Homelessness
Homelessness

Najeriya ta kasance ta daya a jerin kasashen da suka fi kowacce kasa rashin samun matsuguni a Afirka a shekarar 2023.

Wannan matsayi ya kasance bisa ga bayanai daga Binciken Yawan Jama’a na Duniya.

Tare da saurin karuwar yawan jama’a, a kusan kashi 2.6% a kowace shekara, Najeriya na fama da yawan marasa matsuguni.

 

Ga jerin manyan ƙasashe 10 waɗanda ke da fama rashin matsuguni a cikin shekarar 2023:

Nigeria: 24,400,000

Pakistan: 20,000,000

Egypt: 12,000,000

Syria: 6,568,000

DR Congo: 5,332,000

Bangladesh: 5,000,000

Colombia: 4,943,000

Afghanistan: 4,660,000

Philippines: 4,500,000

Yemen: 3,858,000

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here