Kotun koli ta halartawa mata musulmai damar sanya hijabi a makarantun jihar Lagos

Students of the school in hijab
Students of the school in hijab

Kotun kuli ta halartawa musulimai mata dama su sanya hijabi a fadin makarantun jihar lagos.
Kotun ta tabbatar da cewa hana matan musulimai sanya hijabi a makarantu, tauye musu ‘yan cin su ne a jihar

Kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN, a watan October na shekarar 2014 ya ruwaitu cewa wata babbar kuto a jihar ta Lagos ta haramtawa mata sa hijabi a makarantun jihar, daga bisanin gwamnatin jihar ta daukaka kara zuwa kutun kole ta Najeriya.

Hukuncin na wannan lokaci zai kawo karshen dambarwar da aka dau tsawon shekaru ana yi kan amfani da hijabi a marantu ga dalibai Musulmi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here