Kotun sauraran kararrakin zabe ta zata sa ranar da ranar daza ta yanke wukunci kan karar da dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shigar da Tinubu kan kalubalantar zaben da ya bashi nasara.
A zaman kotun da alkalai biyar suka zauna, wanda mai shara’a Haruna Tsammani ya jagoranta, ya ce za’a sanar da ranar yanke wukunci a nan gaba.
Karin bayani yanan tafe…….













































