kotu ta yankewa babban mai garkuwa da mutane, Wadume shekaru 7 a gidan yari

Wadume new
Wadume new

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, karkashin mai shari’a Binta Nyako, ta yakewa babban mai garkuwa da mutane wanda yake zauna ne a Taraba, Hamisu Bala, da aka fi sani da Wadume, shekaru bakwai ba tare da zaben tara ba.

ana tuhumar Wadume da aikata laifin garkuwa da mutane da kuma tserewa daga gidan ajiya da gyaran hali.

Wadume  na daya daga cikin wa danda ofishin babban lauya Najeriya ya aikewa da kotun su nan su, bisa tserewa da sukai daga gidan ajiya da gyaran hali.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here