Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Kano ta soke takarar gwamna mai jiran gado na jihar Abia, Dr Alex Otti, tare da wasu yan takarkari na jam’iyyar Labour Party dake Abia da kuma Kano.
Ya yin da yake yanke wukunci, mai shara’a M N Yunusa ya ce tsayawar su takara ba ayishi bisa duka ba wanda ya sabawa dokar zabe.
A copy of the judgement delivered by the court was made available to newsmen on Friday
Takardar shara’ar da aka gabatar shara’ar an rabawa manema labarai a yau Juma’a













































