Babban kotun tarayya dake zamata a Abuja, a zamanta na yau Laraba, karkashin jagorancin mai shara’a Inyang Ekwo, ta kori karar da yar takarar gwamna a jama’iyyar APC, Aisha Dahiru Ahmed (Binani), ta shigar kan kalubalantar zaben gwamna a Adamwa.
Tun da fari dai, Binani ta shigar da kararne domin neman kotu ta tilastawa hukumar INEC ta sake duba batun ayyana ta da akai a farko a matsayin wacce ta lashe zaben gwamna a jihar Adamawa.
Muna tafe da karin bayani…..













































