Hotuna: Yadda aka sauya wa Ɗakin Ka’aba sabuwar riga a ranar 1 ga watan Muharram ɗin shekarar 1447

AA Kaabah 750x430

An sauya wa Ɗakin Ka’aba sabuwar riga a ranar 1 ga watan Muharram ɗin shekarar 1447.
A ranar 1 ga kowace sabuwar shekarar Musulunci ce ake sauya wa ɗakin riga domin alamta shiga sabuwar shekarar Musulunci.

Ƙwararru 154 ne suka ɗinka rigar, inda aka yi amfani da kilo 120 na zaren da aka shafe da zinare, kilo 60 na azurfa, kilo 825 na siliki da kuma kilo 140 na auduga.

1750942464650 1750942457801 1750942454744 1750942451540

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here