Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya karɓi bakuncin shugaban ƙungiyar Izala reshen jihar Kano.
Sheikh Farfesa Abdullahi Sale Pakistan, tare Farfesa Sani R/lemo, da Dr. Bashir Umar, da kuma Sheikh Dr. Bin Usman.