Peter Obi ya isa kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ranar Laraba don sa ido kan hukuncin da za ta yanke kan ƙarar da jam’iyyarsa ta Labour (LP) ta kai INEC.


LP ta shigar da ƙarar ce game da na’urar tantance masu zaɓe ta BVAS, tana zargin INEC ba ta yi amfani da ita yadda ya dace ba.















































Allah yabayyanasu