Hotuna: Gwamnan Jihar Lagos ya kaddamar da sabbin motocin safa na haya masu amfani da lantarki 

1682881399595
1682881399595

Gwamnan Jihar Lagos ya kaddamar da sabbin motocin safa na haya masu amfani da lantarki

Motocin zasu iya tafiyar kilomita 280 batare da chajin ya kare ba.

Gwamnan Jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da hakan a shafinsa na #Facebook.

???? Babajide Sanwo-Olu

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here