Gobara ta lakume kasuwar saida magunguna ta jihar Anambra

Fire sabo 1
Fire sabo 1

Kayayyaki na miliyoyin nairori ne suka kone a wata gobara da ta tashi a wata shahararriyar Kasuwar kwayoyin magunguna da ke Onitsha a jihar Anambra.

Shugaban hukumar kashe gobara ta jihar Anambra Mista Martin Agbili ne ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce har yanzu ba a gano musabbabin tashin gobarar ba.

Agbili ya ce gobarar ta shafi wani sashi ne na kasuwar, amma har yanzu ba a gano menene musabbabin irin barnar da ta yi ba.

“Yanzu haka mutane na sun yiwa gurin tsinke domin shawo kan gobarar. Inji

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here