Ginin bene ya rushe a Kasuwar sayar da wayoyi ta Beruit dake Kano

IMG 20220830 WA0189
IMG 20220830 WA0189

:Ginin bene ya rushe a Kasuwar sayar da wayoyi ta Beruit dake Kano

Ana fargabar mutane da dama sun mutu sanadiyar rushewar wani ginin bene yanzu haka a Kasuwar sayar da wayoyi ta Beruit dake Kano.

The building was said to have collapsed at about 3.30pm, on Tuesday.

 

Lamarin ya faru da misalin karfe 3: 30pm a yau Talata.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here