Fafaroma ya soki dokokin da su ka haramta luwaɗi

327678234 550749867104320 2868005992611305964 n
327678234 550749867104320 2868005992611305964 n
Fafaroma Francis ya soki dokokin shari’ah da su ka saka luwadi sahun muggan laifin da ke bukatar hukunci.
BBC ta rawaito cewa a wata hira, Fafaroman ya bukaci limaman cocin katolika da ke goyon bayan irin wadannan dokoki da su yi maraba da yan kungiyar rajin kare yan luwadi da madigo a majami’unsu.
Hirar tasa na zuwa ne gabanin ziyararsa nahiyar Afrika, inda kasashe da dama suka bayyana luwadi a matsayin mummunan laifi da dauke da hukunci mai tsanani

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here