Cikin Hotuna:Atiku Abubakar ya sauka a Jihar Kano domin Karbar Malam Shekarau zuwa Jam’iyyar PDP

IMG 20220828 WA0253 768x512 1
IMG 20220828 WA0253 768x512 1

A ranar Lahadi ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya sauka a filin jirgin saman Malam Aminu Kano bayan ya shafe kwanaki a birnin Landan.

Jaridar Solacebase ta tawaito cewa Atiku zai jagoranci karbar bakuncin Sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau da magoya bayan sa da ake sa ran za su sauya sheka daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP, a ranar litinin.

Daga cikin wadanda suka kasance a filin jirgin akwai tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido da tsohon ministan harkokin waje, Aminu Wali da dai sauransu.



AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here