Wutar lantarki a Najeriya ta sake rushewa a karo na shida da yammacin ranar Litinin, abin da ya jefa al’ummar kasar cikin duhu.
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Eko ya kuma yi magana game da lamarin tare da wata sanarwa ga abokan cinikinsa akan X (tsohon Twitter), yana mai tabbatar da katsewar wutar lantarki.
“Ya ku Abokin hurdar mu,
don muna sanar da ku cewa an samu katsewar wutar lantarki da karfe 18:48 na yamma.”
“A halin yanzu muna aiki tare da abokan aikinmu kamar yadda muke fatan sake dawo da layin cikin sauri. ”in ji Eko DisCo.
“Dear Valued Customer,
“Kindly be informed there was a system collapse at 18:48hrs which has resulted to a loss of power supply across our network.
“We are currently working with our partners as we hope for speedy restoration of the grid. We will keep you updated as soon as the power supply is restored. Kindly bear with us,” Eko DisCo said.