An dage shari’ar dan Chanar da ya kashe Ummita a Kano

FB IMG 16648815930731846
FB IMG 16648815930731846

An dage zaman kotun zuwa 27th ga watan Oktoba har sai an samarwa da Mr. Geng Quangrong, wanda zai yi masa tafinta daga turanci zuwa Chanisanci.

Ba a jima da fara zaman kotun ba ne aka dage zaman saboda matsalar rashin fahimtar bayanai daga bangaren Mista Geng, wanda ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, da aka fi sani da Ummita, a Kano.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here