Shettima Ya Tashi Zuwa Kasar China

Shettima departs for China 750x430
Shettima departs for China 750x430

A yau Lahadin mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bar Najeriya domin ya wakilci shugaba Bola Tinubu a wajen taron 3rd Belt and Road Initiative (BRI) a birnin Beijing na kasar Sin, wanda ake gudanarwa daga ranar 16 zuwa 18 ga watan Oktoba.

Mista Stanley Nkwocha, babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai da sadarwa, ofishin mataimakin shugaban kasar ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a Abuja ranar Lahadi.

Nkwocha ya ce Shettima zai bi sahun shugabannin duniya daga kasashe sama da 130 na Afirka, Asiya, Turai, da Latin Amurka.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here