2023: Kotu ta tabbatar da Muhammad Abacha a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a a Kano 

Mohammed Abacha 750x430 1
Mohammed Abacha 750x430 1

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a kano a yau Aalhamis ta tabbatar da Mohammad Sani Abacha a matsayin halartaccen dan takarar gwamnan jihar kano a karakashin jam’iyayar PDP.

Jarifar solacebase ta rawaiotu cewa mai shara’a A.M Liman ya wargatsa zaben fitar gwani da ya bawa Sadik Amunu Wali yin takara, ya ce zaben bai halarta ba.
karin bayani nan tafe………

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here