Zaɓen 2023: Atiku ya ce zai sayar da matatun man fetur

Atiku Abubakar, musanta, ficewa, PDP
Dan takarar jam'iyyar PDP a zaben shugaban kasa na shekarar 2023, Atiku Abubakar, ya bukaci 'yan Najeriya su yi watsi da rahoton da ke cewa ya fice daga...

Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya ce zai sayar da matatun man fetur domin samar da kuɗin tallafa wa ƙananan sana’o’i.

BBC hausa ta ruwaitu cewa dan takarar ya bayyana hakan ne a lokacin da yake yaƙin neman zaɓe a jihar Lagos, Atiku ya ce zai samar da kuɗi dala biliyan goma domin tallafa wa matasa su samu aikin yi.

A cewarsa “idan na sayar da matatar mai ta Fatakwal, da ta Warri da kuma matatar mai ta Kaduna.”

Bugu da ƙari a lokacin yaƙin neman zaɓen nasa, Atiku ya ce gwamnatin tarayya ce ta gina birnin Legas ba gwamnatin jiha ba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here