Zaɓaɓɓen gwamnan Kano, Abba Kabir ya shawarci magoya bayan sa da su tayashi da addu’a domin samun Nasara a gwamnatin sa

Kano NNPP Governorship Candidate Abba Kabir Yusuf.
Kano NNPP Governorship Candidate Abba Kabir Yusuf.
Zaɓaɓɓen gwamnan Kano, Abba Kabir ya shawarci magoya bayan sa da su tayashi da addu’a domin samun Nasara a gwamnatin sa.

Ya ce addu’a ce kadai zata ta bashi damar kawo karshen matsalolin da jihar Kano ke fuskanta a halin yanzu.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here