Hukuma zaɓe ta ƙasa INEC reshen jihar Kano ta bayyana Ɗan takarar Jam’iyyar NNPP Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan jihar Kano da rinjayen ƙuri’u
Ga yadda Sakamakon ya kasance:
AA 211
AAC 955
ADC 12,832
ADP 9,402
APC 890,705
APGA 1,316
APM 4,955
APP 430
BP 533
LP 5,400
NNPP 1,190,618
NRM 862
PDP 15, 957
PRP 2,183
Sdp759
YPP 9,835
ZLP 1,882













































