YANZU-YANZU: Gwamna Makinde ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2022 na Naira Biliyan 294.5 ga Majalisar Oyo

Seyi Makinde 1
Seyi Makinde 1

Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya gabatar da kasafin kudi na naira biliyan 294.5 ga majalisar dokokin jihar na kasafin kudi na shekarar 2022.

Makinde yayin gabatar da kasafin kudin mai taken “Kasafin Kuɗi Bunƙasa Cigaba da Samun Damammaki” ya ce abin da gwamnatinsa ta mayar da hankali a kai shi ne ciyar da jihar gaba daga talauci zuwa wadata.

Akwai karin bayani nan gaba…..

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here