Tag: tattalin arziki
Gwamnatin Kano za ta kafa masana’antu na cikin gida don karfafa...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da shirye-shiryen kafa masana’antu na cikin gida da cibiyoyin kasuwanci a wurare masu muhimmanci a...
Gwamnatin Kano ta tallafawa mahauta 1,900, za ta kafa masana’antu na...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba kayan tallafi ga mahauta 1,900 a ranar Alhamis ya raba kayan tallafi ga mahauta 1,900...
Ku fara sayar da kosai, masara gasashshiya da kuli-kuli – Remi...
Matar Shugaban Kasa, Sanata Remi Tinubu, ta bukaci ‘yan Najeriya da ke cikin kuncin tattalin arziki da su fara kananan kasuwanci irin su sayar...
Karuwar Talauci: Gwamnonin Arewa maso Yamma sun bayyana shirin yaki da...
Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma (NWGF) ta shirya tattaunawa kan manufofi a Kano kan yadda za a rage talauci ta fuskoki da dama ta...
Gwamnatin Kano na shirin daidaita kasuwanni don inganta kudaden shiga
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na daidaita kasuwannin ta domin inganta harkar hada-hadar kudi, da bin diddigin yadda ake tafiyar da harkokin tattalin...
Taron Gwamnonin Tafkin Chadi ya zama abin koyi ga hadin gwiwar...
Cibiyar da ke rashin tabbatar da adalci da daidaito a ayyukan gwamnati (CISLAC) ta taya murna da samun nasarar gudanar da taron gwamnonin tafkin...















































