Tag: NEMA
An gano gawarwaki 46, an ceto mutane 15 a hatsarin jirgin...
An gano gawarwaki 46 yayin da aka ceto mutane 15 da rai bayan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a garin Gorau, Karamar Hukumar...
‘Yan Sanda sun fara neman mutanen da ake zargi kan mutuwar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kogi ta fara bincike kan mutuwar wata ma’aikaciyar makaranta, Maryam Usman, sakamakon wani hari da ake zargin an kai mata...
Gwamnatin Tarayya ta karbi ‘yan Najeriya 270 da suka dawo daga...
Gwamnatin Tarayya, ta hannun Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), ta karbi ‘yan Najeriya 270 da suka dawo daga kasar Afirka ta Kudu...












































