Home Tags NDC

Tag: NDC

Shugaban ma’aikatan shugaban APC na kasa ya sauya sheka zuwa NDC

0
Hon. Mustapha Bala Dawaki, Shugaban Ma’aikata ga Shugaban Jam’iyyar APC, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, ya fice daga jam’iyyar mai mulki ya koma NDC. Solacebase ta...

Dan Ganduje ya bayyana aniyar tsayawa takarar Majalisar Wakilai a NDC...

0
Abdulaziz Umar Ganduje, dan tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar...

Dan majalisa a Kano ya fice daga APC zuwa NDC bayan...

0
Wani dan Majalisar Dokokin Jihar Kano, Abdulmajid Isa Umar Mai Rigar Fata, dan Jam'iyyar APC, ya fice daga jam’iyyar zuwa NDC. SolaceBase ta ruwaito cewa...

NDC ta kafa kwamitin mutum 17 da zai tantance ‘yan takara

0
Jam’iyyar NDC, ta kafa kwamitin tantancewa mai mutum 17 domin tantance ‘yan takara da ke neman tikitin jam’iyyar na zaben Shugaban Kasa, Gwamna, Sanata...

NDC ta sanya miliyan 60 kudin fom din shugaban kasa, ta...

0
Jam’iyyar ND ta sanya Naira miliyan 60 a matsayin jimillar kudin da ‘yan takara za su biya domin neman tikitin shugaban kasa a gabanin...

Kwankwaso ya goyi bayan Matsayar NDC na baiwa yankin Kudu takarar...

0
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, a ranar Asabar ya goyi bayan maysayar da jam’iyyar NDC na baiwa yankin Kudu tikitin shugaban kasa...

Dan El-Rufai da wasu ‘yan majalisa hudu sun sauya sheka zuwa...

0
Dan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Hon. Bello El-Rufai, ya bar jam’iyya mai mulki ta APC ya koma jam’iyyar ADC. Kakakin Majalisar Wakilai, Hon....

NDC ta Kano ta warware sabani da Kwankwaso, Mairiga ya ci...

0
Shugaban Jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hussaini Isah Mairiga, ya ce jam’iyyar ta warware rikicinta na cikin gida biyo bayan wani taron da suka...

‘Yan Majalisa 17 sun fice daga ADC zuwa NDC, daya ya...

0
Majalissar Wakilai a ranar Talata ta shaida ficewar ‘yan majalisa da dama yayin da akalla ‘yan majalisa 17 suka sanar da ficewarsu daga ADC...

Kwankwaso da Obi sun koma NDC yayin da rikici ke addabar...

0
Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tare da takwaransa na Jam’iyyar Labour (LP),...
- Advertisement -