Home Tags NDC

Tag: NDC

Yanzu-Yanzu: Tawagar Gawuna ta gana da Gwamna Yusuf kafin sauya sheka...

0
Wata tawaga da ke biyayya ga tsohon Mataimakin Gwamna kuma Dan Takarar Sanata na Kano ta Tsakiya a Jam’iyyar NDC, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna,...

Jam’iyyar NDC ba ta da dan takarar gwamna har yanzu a...

0
Jam'iyyar NDC ta bayyana cewa har yanzu ba ta tsaida dan takarar gwamna ba a zaben 2027 a Jihar Kaduna, duk da takaddamar da...

Hanga da Gaya sun ziyarci Tinubu yayin da jita-jitar sauya sheka...

0
Sanata Rufai Hanga, wanda ke wakiltar Kano ta Tsakiya, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Fadarsa da ke Abuja a ranar Lahadi....

Kotu ta soke hukuncin da ya amince da NDC a matsayin...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta soke hukuncin ta na baya da ta umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta yi wa jam'iyyar...

HOTUNA: Kwankwaso ya ziyarci tsohon Shugaban Kasa Obasanjo

0
Dan takarar Mataimakin Shugaban Kasa na jam’iyya NDC, Senata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyar girmamawa ga tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo a daren...

Zaben cike gurbi gwaji ne na nasarar APC a 2027 –...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana sakamakon zaben cike gurbin Dawakin Kudu da Warawa na Majalisar Tarayya a matsayin gwaji na...

Abin da yasa muke son Peter Obi, Kwankwaso, da saura sa...

0
Jam’iyyar NDC ta bayyana dalilin da ya sa take bukatar duk ’yan takararta, ciki har da na shugaban kasa Peter Obi, mataimakinsa Rabiu Musa...

Dan Kwankwaso ya zama dan takarar mataimakin gwamna na NDC a...

0
Jam’iyyar NDC ta sanar da Mustapha Rabiu Kwankwaso a matsayin dan takarar mataimakin gwamnan Jihar Kano gabanin zaben gama gari na shekarar 2027 mai...

12 ga Yuni: Tinubu ya karrama Sakataren Yada Labaran jam’iyyar NDC...

0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karrama fitattun ‘yan gwagwarmayar dimokuradiyya da masu fafutuka saboda gudummawar da suka bayar ga tsarin dimokuradiyyar Najeriya.Daga cikin wadanda...

Babu alfarmar da Peter Obi da Kwankwaso su ke yi wa...

0
Jagoran Jam’iyyar NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson, ya aike da gargadi mai tsauri ga magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Peter...

Obi ya nemi Okonkwo ya biya shi Naira biliyan 5 tare...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi ya nemi diyya Naira biliyan 5 da neman gafara a fili daga dan wasan kwaikwayo...

Zaben Fidda Gwani: NDC ta kafa kwamitin sulhunta ‘yan takara

0
Jam’iyyar NDC ta sanar da wasu muhimman matakai da nufin karfafa demokiradiyya ta cikin gida, tabbatar da samun daidaito da kuma kafa jam’iyya mai...

Zaben fidda gwani: Shugabanni sun zargi Kwankwaso da yin watsi da...

0
Sabon rikicin kan jagoranci ya kunno kai a cikin jam’iyyar NDC a Jihar Kano, inda manyan jami’an jam’iyyar suka zargi tsohon Gwamnan Kano, Sanata...

Yanzu-Yanzu Babachir Lawal ya fice daga ADC, ya zargi an yi...

0
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya fice daga jam’iyyar ADC.A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, Lawal ya zargi cewa...

2027: Kwankwaso zai kasance abokin aiki a matsayin mataimakin shugaba kasa,...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Mista Peter Obi, ya yi alkawarin cewa Sanata Rabiu Kwankwaso zai yi aiki a matsayin mataimakin shugaban...

Jerin sunayen ‘yan takarar maslaha a NDC ta Kano a zaben...

0
Jam’iyyar NDC ta fitar da jerin ’yan takarartar maslaha gabanin babban zaben 2027 a Jihar Kano, inda ta bayyana tsohon mataimakin gwamna Aminu Abdussalam...

Kwankwaso Ya Sanar Da Gwarzo A Matsayin Dan Takarar Gwamnan NDC,...

0
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran Sabuwar Jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da tsohon Mataimakin Gwamna, Aminu Abdussalam Gwarzo, a matsayin dan...

NDC ta sanya ranar gudanar da zaben fidda gwanin shugaban kasa...

0
Jam’iyyar NDC ta sanya ranar 29 ga Mayu 2026 don gudanar da zaben fidda gwanin shugaban kasa, gwamna, majalisar kasa da majalisun jihohi a...

Kano: Kwankwaso Na Shirin Gabatar da Abdussalam a Matsayin Dan Takarar...

0
Sai dai idan a samu wani sauyi na karshe, JagoranKwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso, zai gabatar da tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam, a matsayin...

Shugaban ma’aikatan shugaban APC na kasa ya sauya sheka zuwa NDC

0
Hon. Mustapha Bala Dawaki, Shugaban Ma’aikata ga Shugaban Jam’iyyar APC, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, ya fice daga jam’iyyar mai mulki ya koma NDC.Solacebase ta...
- Advertisement -