Tag: Ma’aikata
Tinubu ya nada sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya
Shugaba Bola Tinubu ya nada Mista Abel Enitan a matsayin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, wanda zai fara aiki daga ranar 27 ga Agusta.Enitan zai...
NLC DA TUC sun nemi Naira 500,000 a matsayin sabon mafi...
Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC0 da ta ‘Yan Kasuwanci (TUC), sun bukaci Gwamnatin Tarayya ta biya ma’aikatan Najeriya sabon mafi karancin albashi na naira...
Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya ta kaddamar da sabon tsarin jin...
Babban Kwantirolan Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya, Olumode Adeyemi, ya sanar da kaddamar da Tsarin Tallafin Lafiya da sauran tsare-tsaren jin dadin ma’aikata, ciki...
Gwamnatin Tarayya ta yaba wa gwamnatin Kano kan sauye-sauye a fannin...
Ministan Ilimi, Dr. Ma’aruf Tunji Alausa ya yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, kan manyan sauye-sauyen da gwamnatinsa ta kawo a...
Gwamnatin Taraba ta rage albashin ‘yana shara daga Naira 15,000 zuwa...
Gwamnatin Jihar Taraba ta rage albashin mambobin shirin tsaftace Taraba na “Operation Keep Taraba Clean”, da aka fi sani da ‘Yan Shara, daga Naira...
Gwamnan Kano ya amince da raba Naira dubu 20 ga ma’aikatan...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Kabir Yusuf, ya amince da raba kyautar kudi Naira dubu 20 don yin shagalin Babbar Sallah ga ma'aikatan gwamnati a...
Gwamnatin tarayya ta ayyana Juma’a a matsayin ranar hutu
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a a matsayin ranar hutu don bai wa ma’aikata damar yin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya.Ministan Cikin Gida, Dakta...
















































