Tag: Filato
Mutfwang ya ayyana ayyukan Hisbah a matsayin haramtattu a Jihar Filato
Gwamna Caleb Mutfwang na Jihar Filato ya ayyana ayyukan kowace irin kungiya da ke gudanar da ayyukanta a karkashin sunan ‘Hisbah’ a matsayin haramtattu...
Kotu ta yanke wa mai jigilar makamai hukuncin daurin shekaru 20...
Babbar Kotun Tarayya da ke zaune a Abuja ta yanke wa wata mata, Halima Haliru Umar, hukuncin daurin shekaru 20 a gidan gyaran hali...
Majalisar Malamai ta yi watsi da zargin da ake yiwa wasu...
Majalisar Malamai a garin Yelwa da ke karamar hukumar Shendam a jihar Filato, ta yi kakkausar suka ga ikirarin cewa wasu matasa teloli biyu...












































