Tag: Election
Kotu ta yi watsi da karar Ighodalo, ta tabbatar da nasarar...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Edo da ke Abuja ta tabbatar da Sanata Monday Okpebolo a matsayin gwamnan jihar Edo.Kotun ta kuma yi watsi...
Ba zan shiga rigima da El-Rufai ba – Ribadu
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu ya mayar da martani kan zargin da ake yiwa tsohon gwamnan Kaduna Nasir...
NNPP za ta kayar da APC da PDP a zaɓen 2027...
Tsohon Gwamnan jihar Kano, kuma jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyarsa ce za ta doke manyan jam'iyyun APC da PDP...
Tsohon shugaban karamar hukuma da wasu 4 sun mutu a rikicin...
Kimanin mutane biyar ne suka rasa rayukansu a rikicin da ya barke bayan yunkurin karbe sakatarorin kananan hukumomi da jami’an siyasar jam’iyyar adawa ta...
Babu wani dan siyasa mai hankali da zai koma APC-Tambuwal
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce babu wani dan siyasa mai makoma da zai koma jam'iyyar APC.Tambuwal yayi magana ne a...
INEC ta ba da shawarar kafa kotu ta musamman kan laifukan...
Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sake matsa kaimi wajen kafa kotun hukunta laifukan zabe.A cewar shugaban hukumar ta INEC, Mahmood...
Jam’iyyar NNPP ta zabi sabon shugabanta na kasa da sauran muƙamai
An zaɓi Dr Agbo Major a matsayin sabon shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kasa.Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya ruwaito...

















































