Tag: Economy
Gwamnatin Kano da kasar China za su karfafa dangantakar dake tsakanin...
Gwamnatin jihar Kano da ofishin jakadancin kasar China da ke Najeriya sun amince da inganta hadin gwiwar tattalin arziki, musayar al'adu, da damar zuba...
Majalisar dattijai ta bayyana ranar da za a fara sauraron ra’ayoyin...
Kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin kudi ya ce zai fara wani taron jin ra’ayin jama’a na kwanaki biyu kan kudirin gyaran haraji...
CBN ya ba da umarnin yiwa wasu daraktoci ritaya sakamakon rashin...
Babban bankin kasa (CBN) ya ba da umarni ga daraktocin bankunan da ke da basussukan cikin gida da su gaggauta sauka daga kan mukaminsu...
Gwamnan CBN na neman karfafa dangantakar tattalin arziki da Gabas ta...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Olayemi Cardoso, ya bayar da shawarar karfafa dangantakar tattalin arziki da yankin gabas ta tsakiya da kuma al'ummar Najeriya...
Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa ACF ta yabawa Tinubu kan kwamitocin raya...
Kungiyar tuntuba ta Arewa (ACF) ta yabawa shugaban kasa Bola Tinubu bisa kafa kwamitocin raya yankin arewa maso yamma da arewa ta tsakiya.Shugaban kungiyar...













































