Home Tags Bincike

Tag: bincike

Majalisar Wakilai ta fara binciken Jami’an Tsaron Ma’adanai kan zargin Naira...

0
Majalisar Wakilai ta yanke shawarar gudanar da bincike kan ayyukan Hukumar Jami'an Tsaron Hakon Ma'adanai, wacce ta kunshi jami'ai fiye da 2,200 da aka...

Jihar Kano ta musanta wallafar bayanan yawan jama’a, masana’antu, masallatai, ta...

0
Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano (KSBS) ta nesanta kanta da wani rahoto da aka wallafa wanda ke dauke da alkalumma kan yawan jama’ar jihar,...

Atiku ya nemi a dakatar da Gbajabiamila, a binciki zargin cin...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dakatar da Shugaban Ma’aikatansa, Femi Gbajabiamila, kan zargin...

‘Yan Sanda sun fara neman mutanen da ake zargi kan mutuwar...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kogi ta fara bincike kan mutuwar wata ma’aikaciyar makaranta, Maryam Usman, sakamakon wani hari da ake zargin an kai mata...

Gwamnan Kano ya kafa kwamitin bincike kan mutuwar daliba a makarantar...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da kafa kwamitin binciken domin binciken abin da ya yi sanadiyyar mutuwar daliba a sakandiren St. Louis da...

Mele Kyari ya magantu kan umarnin kamun da Majalisar Dattawa ta...

0
Tsohon Shugaban Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL), Mele Kyari ya bayyana shawarar da Kwamitin Majalisar Dattawa Mai Kula da Asusun Jama’a ya dauka...

Binciken Kudi: Majalisar Dattawa ta ba da umarnin kamo tsohon shugaban...

0
Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da Asusun Jama’a ya ba da umarnin fitar da takardar kamawa da za ta tilasta wa tsohon Shugaban Kamfanin...
- Advertisement -