Stallion Times ta bada horo ga ‘yan jaridu kan rubuta rahotannin da suka shafi masu- buka-ta-musamman a Kano

Stallion Times Disability Kano
Stallion Times Disability Kano

Stallion Times Media ta horar da ‘yan jaridu 40 kan yacce zasu dinga rubuta rahotanni kan masu bukata ta musamman ranar Alhamis a Kano.

bada horon an shiryashi ne karkashin G-RIP da kuma cibiyar Wole Soyinka WSCIJ wanda kungiyar MacArthur ta bada gudunmawa.

Jaridar solacebase ta rawitu cewa makasudin bada horon shine a nuwa ‘yan jaridu yace zasu dinga zakulo matsalolin da suka shafi masu bukata ta musaman ta yacce za’a jawo hankalin gwamnati data magance matsalar.

Yayin jawabin sa shugaban kungiyar ‘yan jaridu na Jihar Kano, Abbas Ibrahim ya ja hankailin ‘yan jaridu dasu zama masu nuna kwarewa yayi gudnar da aikin su.

Sanan kuma ya yabawa Stallion Times bisa zakulo wanan bangare na masu bukata ta musammana don bada da ga ‘yan jaridu ta yacce zasu dinga bada gudunmawa a bangaren.

A nasa bangaren mawallafin jaridar Stallion Times, Isiyaku Ahmed yace bada horan ya zama dole bisa duba da yacce masu bukata ta musamman ke fuskanatar tsan-gwama, ya kuma ce ‘yan jaridu suna da gudun mawar da zasu iya bayarwa don cigaban masu bukata ta musamman.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here