Shugaban Kasar Amurka Joe Biden ya kamu da cutar Corona

Joe Biden 2
Joe Biden 2

Gwamnatin Kasar Amurka ta sanar da cewa Shugaban Kasar, Joe Biden ya kamu da cutar COVID-19.

A wata sanarwa da gwamnatin Kasar ta fitar a ranar Alhamis, sanarwar tace shugaban mai shekaru 79 an tabbatar da kamuwar tasa da cutar ne bayan yi masa gwajin Corona.
Jaridar Solacebase ta Turanci ta cika shekaru biyar
Yanzu haka dai ana sa ran zai ci gaba da gudanar da aikinsa yayin da yake kebw a Fadar White House.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here