Shugaba Buhari Ya Dawo Najeriya Bayan Kammala Taro A Birnin New York

Buhari returns back 750x430 1
Buhari returns back 750x430 1

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan kwashe mako duga a birnin New York, Amurka inda ya halarci taron gangamin majalisar dinkin duniya na 77.

Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ya rawitu cewa tauwagar Buharin ta sauka a filin tashi da saukar jirage na Nnamdi Azikiwe dake Abuja da misalin karfe 6.25 a.m.

Hotuna sun nuna shugaban kasan yana sauka jirgin Ariforce 001 tare ‘dansa namiji daya tilo, Yusuf Buhari, da tsaleliyar Amaryarsa, Zahra Bayero.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here