Nasarar da Adeleke ya samu haske ce ga jam’iyyar PDP-sanata Bello Hayatu Gwarzo  

adeleke 1
adeleke 1

 Mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na Arewa maso gabas, sanata Bello Hayatu Gwarzo, ya bayyana samun nasarar da jam’iyyar ta sa tayi, a zaben gwamna na jihar Osun a matsayin alamaci da jam’iyyar zata kai bantan ta a zaben shugaban kasa mai zuwa.

Ya bayyana hakan ne ranar Lahadi a kano, cikin wata sanar wa da yafitar, wace yake taya Adeleke munar lashe zaben da yayi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here