Majalisar jihar Kano ta amuncewa Abba da ya nada mashawarta 20

kano assembly new
kano assembly new

Majalisar jihar Kano ta amuncewa gwamnan Kano, Abba Kabir da ya nada mataimaka 20.

Shugaban majalisar, Ismail Jibrin Falgore ne ya karanta wasikar a yau Laraba wacce  gwamanan ya aikewa majalisa domin neman sahalewarta.

Jairidar Solacebase ta rawaitu cewa yan majalisar sun yarda da bukatar ta gwamna nan take.

An dage zaman majalisar zuwa ranar 19 Yulin shekarar 2023.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here