Majalisar dokokin Najeriya ta fara yi wa sabbin mambobinta bita

345050807 103156222783205 1675832189184511057 n
345050807 103156222783205 1675832189184511057 n

Majalisar dokokin Najeriya ta fara shirye-shiryen yi wa sababbin zaɓaɓɓun ‘yan majalisar dattawan majalisa ta 10 bitar ayyukan majalisar.

Bitar za ta taimaka wajen ilimantar da zaɓaɓɓun ‘yan majalisar wajen sanin makamai aikin majalisar.

Cibiyar kula da ayyukan majalisa da dimokradiyya a Najeriya ta ce bitar na da matuƙar muhimmanci kasancewar fiye da kashi 70 cikin 100, na zaɓaɓɓun ‘yan majalisar, karon su na farko kenan da suke zuwa majalisar.

A cikin watan Yuni mai zuwa ne za a rantsar da majalisar wadda ita ce ta 10 a Najeriya.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here